Abba Gida Gida ya bayyana hakan ne, lokacin da ya kai ziyara ɗaya daga cikin wuraren da aka rushe, yana mai cewa yin hakan zai alkinta tsohon tarihin Kano. Yace an umarci jami'an tsaro da su baiwa wuraren tsaro, domin hana al'umma ɗiban ɓaraguzan.

Post a Comment

0 Comments