Gwamnatin Tarayya Najeriya Zata Rabawa Magidanta Kudi

Gwamnatin Tarayya Za Ta Bawa Magidanta Miliyan 12 Naira dubu 8 na tsawon wata shida.

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana shirinsa na bai wa magidanta talakawa miliyan 12 Naira dubu 8 na tsawon watanni shida.

Cikin wata wasika da Tinubu ya rubutawa majalisar wakilai bukatar karbo bashin dala miliyan 800 domin rabawa yan Najeriya a matsayin rage radidin cire tallafin mai da ya yi.

Post a Comment

0 Comments