Zan Bayar Takin Zamani Da Hatsi Kyauta

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana dokar ta-baci kan matsalar karancin abinci a kasar. Shugaba Tinubu ya sha alwashin daukar matakai da dama don shawo kan matsalar, ciki har da shirin bayar da takin zamani da hatsi ga manoma da magidanta a kyauta kuma nan take.

Wanne tasiri kuke gani wannan mataki zai yi idan aka aiwatar da shi?

Post a Comment

0 Comments