Hukumar Yaki Da Shan Miyagun Kwayoyi Ta kasa

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya ta lalata dimbin mugayen kwayoyi da aka kama a bainar jama'a.
A baya-bayan nan hukumar ta kama sama da mutane dubu 32 da suka aikata laifukan muggan kwayoyi, da kuma lalata gonakin wiwi.

Post a Comment

0 Comments