Gwamnatin tarayya ta amince da biyan maikata wasu kudade na musamman a matsayin rage radadin cire Tallafin Man Fetur da akayi . Gwamnatin ta dauki wannan matakin ne bayan kammala Taron majalisar tattalin arziki ta Kasa . Majalisar tattalin arzikin ta kasa ta amince da kashe naira Miliyan dubu dari 7 da biyu Dan amfanin Yan kasa a duk wata da Kuma cire Karin wasu kudade naira Miliyan dubu 23 zuwa miliyan dubu 40 a duk wata daga Tallafin na man fetur. Mekuke fata daga kudaden da za'a baiwa Yan kasa a matsayin rage radadin rayuwa Babu Tallafin man fetur. Yaya rayuwa take yanzu da Babu Tallafin man fetur din ? Zamu karanto ra'ayoyinku a labaranmu na Radio da Talabijin.

Post a Comment

1 Comments