Abba Kyari

Babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya, ta ba da belin dakataccen mataimakin kwamishin ‘yan sanda Abba Kyari, wanda da ma ke tsare yau watanni 18.

Hukumar hana sha da fatauci miyagun Kwayoyi ta ƙasa NDLEA ce ta zargi Abba Kyari da hannu cikin wata badakalar hodar iblis.

Post a Comment

0 Comments