Farashin Fetir Ya

#Fetir

An samu Karin Farashin Man Fetir zuwa N617 duk Lita 1.

Wanda a baya farashin yake kan N540 duk Lita.

Jaridar Daily Trust ta wallafa Labarin.

Post a Comment

0 Comments