Mai Dakin Shugaban Kasar Nigeria

Mai dakin shugaban tarayyar Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta tabbatarwa `yan Najeriya cewa zasu samu amfanuwa sosai karkashin shirin da ofishinta ya bullo da shi mai taken farfado da rayuwar iyali da zarar shirin ya fara aiki gadan gadan.
Ta tabbatar da hakan ne jiya juma`a 7 ga wata a ofishinta dake fadar shugaban kasa yayin taro karo na biyu na shugabannin hukumar gudanarwar Shirin.
Daga tarayyar Najeriya wakilin mu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto. https://hausa.cri.cn/2023/07/08/ARTIqVq4QwNfsxku1W49gSIM230708.shtml

Post a Comment

0 Comments