Home
Features
_Multi DropDown
__DropDown 1
__DropDown 2
__DropDown 3
_ShortCodes
_SiteMap
_Error Page
Mega Menu
Documentation
_Web Doc
_Video Doc
Download This Template
Home
Champions league 2023 /24 Group
Champions league 2023 /24 Group
Knc-Hausa
September 01, 2023
Post a Comment
0 Comments
Social Plugin
Subscribe Us
#
Most Popular
Facebook
#
Tags
1
Categories
Search This Blog
Powered by Blogger
September 2023
18
August 2023
27
July 2023
25
June 2023
10
Report Abuse
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta buÆ™aci Shugaba Bola Tinubu ya sauya dokar ba da bashin karatu ga dalibai da ya amince da ita, zuwa tallafin karatu domin bai wa É—alibai masu Æ™aramin Æ™arfi damar samun ilmi mai zurfi. A wata hira da gidan Talbijin na Channels ranar Lahadi, shugaban ASUU ya ce bashin karatun ba abu ne mai yiwuwa ba. A cewarsa, bayar da bashi don yin karatu "ba zai dore ba". Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce, “tunanin bayar da bashin karatu ga dalibai ya zo ne a 1972 kuma yana cikin harkokin bankuna da aka kafa". Ya yi iÆ™irarin cewa mutanen da suka karÉ“i bashin, ba su taÉ“a biya ba, kuna iya zuwa ku bincika. A shekarar 1994 ko 1993, sojoji sun kafa dokar soja mai lamba inbda suka kafa hukumar bayar da bashi ga É—alibai. Sai Majalisar dokoki ta daidaita ta a shekara ta 2004 kuma a cikin shekara É—aya, ta wargaje. KuÉ—aÉ—en suka bace. Muna so mu ga yadda wannan zai bambanta". A cewarsa, akwai dalibai sama da miliyan daya a jami’o’in gwamnatin Najeriya kuma rancen ba zai iya biyan kudin karatun dalibai ba. A ranar Litinin ne Shugaba Tinubu ya sa hannu a kan dokar ba da bashi ga dalibai domin cika alÆ™awarin da ya dauka a lokacin yaÆ™in neman zabensa. Shugaban majalisar wakilai ta 9, Femi Gbajabiamila, wanda yanzu shi ne shugaban ma’aikatan fadar shugaban Æ™asa ne ya dauki nauyin gabatar da Æ™udurin dokar a majalisa. Dokar ta tanadi ba da bashi maras ruwa ga daliba masu Æ™aramin Æ™arfi a Najeriya.
June 19, 2023
Bing Point Redeem
September 27, 2023
Coup in Niger Republic
July 26, 2023
About Me
Knc-Hausa
View my complete profile
Bing Point Redeem
Knc-Hausa
September 27, 2023
Contact form
0 Comments