Home
Features
Multi DropDown
DropDown 1
DropDown 2
DropDown 3
ShortCodes
SiteMap
Error Page
Mega Menu
Documentation
Web Doc
Video Doc
Download This Template
Home
Features
Multi DropDown
DropDown 1
DropDown 2
DropDown 3
ShortCodes
SiteMap
Error Page
Mega Menu
Documentation
Web Doc
Video Doc
Download This Template
Showing posts from June, 2023
Show All
BREAKING: Barcelona have officially confirmed the signing of Ilkay Gündogan from Manchester City! 🚨✅
Al Nassr delegation will negotiate with Inter on Monday to complete Marcelo Brozović deal. There’s confidence on both player and club side 🚨🟡🔵🇭🇷 #transfers Inter want Davide Frattesi, priority target to replace Brozović. Talks will advance with Sassuolo very soon. ⚫️🔵
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya mayar da Hukumar Alhazai da Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta NEMA karkashin ofishin Mataimakin Shugaban Kasa. Shugaban kasar ya kuma amince da samar da tsari a hukumance na yadda za a dinga tafiyar da Ofishin Mataimakin Shugaban Kasar tare da ba shi mataimaka na musamman kan sha'anin mulki da za su yi aiki tare da Mataimakin Shugaban Kasar wajen gudanar da ayyukansa.
Tarayyar Najeriya ya tanada. Ƙarin naɗe-naɗen su ne: Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kuma naɗa Hadiza Bala Usman a mataimakiya ta musamman a kan ayyukan daidaita manufofi. Hannatu Musan Musawa kuwa, ya naɗa ta matsayin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin al'adu da bunƙasa harkokin nishaɗantarwa. Haka kuma, Shugaba Tinubu ya naɗa Sanata Abdullahi Abubakar Gumel a muƙamin babban mataimaki na musamman kan harkar Majalisar Dattijai. Yayin da Hon. Olarewaju Kunle Ibrahim ya kasance babban mataimaki na musamman kan harkar Majalisar Wakilai. Sai kuma, Adeniyi Bashir Adewale, mutumin da Shugaba Tinubu ya naɗa kan muƙamin Babban Kwamturola na riƙa a hukumar hana fasa-ƙwauri ta Najeriya (Customs).
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya sauya dokar ba da bashin karatu ga dalibai da ya amince da ita, zuwa tallafin karatu domin bai wa ɗalibai masu ƙaramin ƙarfi damar samun ilmi mai zurfi. A wata hira da gidan Talbijin na Channels ranar Lahadi, shugaban ASUU ya ce bashin karatun ba abu ne mai yiwuwa ba. A cewarsa, bayar da bashi don yin karatu "ba zai dore ba". Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce, “tunanin bayar da bashin karatu ga dalibai ya zo ne a 1972 kuma yana cikin harkokin bankuna da aka kafa". Ya yi iƙirarin cewa mutanen da suka karɓi bashin, ba su taɓa biya ba, kuna iya zuwa ku bincika. A shekarar 1994 ko 1993, sojoji sun kafa dokar soja mai lamba inbda suka kafa hukumar bayar da bashi ga ɗalibai. Sai Majalisar dokoki ta daidaita ta a shekara ta 2004 kuma a cikin shekara ɗaya, ta wargaje. Kuɗaɗen suka bace. Muna so mu ga yadda wannan zai bambanta". A cewarsa, akwai dalibai sama da miliyan daya a jami’o’in gwamnatin Najeriya kuma rancen ba zai iya biyan kudin karatun dalibai ba. A ranar Litinin ne Shugaba Tinubu ya sa hannu a kan dokar ba da bashi ga dalibai domin cika alƙawarin da ya dauka a lokacin yaƙin neman zabensa. Shugaban majalisar wakilai ta 9, Femi Gbajabiamila, wanda yanzu shi ne shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa ne ya dauki nauyin gabatar da ƙudurin dokar a majalisa. Dokar ta tanadi ba da bashi maras ruwa ga daliba masu ƙaramin ƙarfi a Najeriya.
Abba Gida Gida ya bayyana hakan ne, lokacin da ya kai ziyara ɗaya daga cikin wuraren da aka rushe, yana mai cewa yin hakan zai alkinta tsohon tarihin Kano. Yace an umarci jami'an tsaro da su baiwa wuraren tsaro, domin hana al'umma ɗiban ɓaraguzan.
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada Abdulkarim Chukko a matsayin shugaban riko na hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa. An nada shi ne kwana guda bayan dakatar da shugaban hukumar Abdulrasheed Bawa wanda a yanzu haka yake hannun hukumar tsaro ta DSS bisa binciken da ake yi kan ayyukan ofishinsa. Kafin nadin nasa, Abdulkarim Chukko shi ne daraktan gudanarwa na EFCC kuma yana cikin ma'aikatan da suka soma aiki a hukumar.
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan maikata wasu kudade na musamman a matsayin rage radadin cire Tallafin Man Fetur da akayi . Gwamnatin ta dauki wannan matakin ne bayan kammala Taron majalisar tattalin arziki ta Kasa . Majalisar tattalin arzikin ta kasa ta amince da kashe naira Miliyan dubu dari 7 da biyu Dan amfanin Yan kasa a duk wata da Kuma cire Karin wasu kudade naira Miliyan dubu 23 zuwa miliyan dubu 40 a duk wata daga Tallafin na man fetur. Mekuke fata daga kudaden da za'a baiwa Yan kasa a matsayin rage radadin rayuwa Babu Tallafin man fetur. Yaya rayuwa take yanzu da Babu Tallafin man fetur din ? Zamu karanto ra'ayoyinku a labaranmu na Radio da Talabijin.
Mataimakin Shugaban Kasa Yanaimi Afuwa
Abdulrasheed Bawa ya fara aiki EFCC ne a matsayin Mataimakin Sufeto (ADS) a shekarar 2004. A watan Oktoban 2015 ne aka naɗa shi ya jagoranci binciken hukumar kan Diezani Alison-Madueke, tsohuwar ministar albarkatun man fetur da kuma mukarrabanta. An naɗa Bawa a matsayin shugaban EFCC a ranar 16 ga Fabrairu 2021, kuma a ranar 24 ga Fabrairu 2021 majalisar dokoki ta kasa ta tabbatar da shi a matsayin. Ya karbi ragamar hukumar ne daga hannun, Ibrahim Magu, tsohon shugaban riko na hukumar wanda shi ma a dakatar da shi bisa zargin rashawa. AbdulRasheed Bawa shi ne shugaban hukumar mafi ƙarancin shekaru.
That is All
Social Plugin
Subscribe Us
#
Most Popular
Facebook
#
Tags
1
Categories
Search This Blog
Powered by Blogger
September 2023
18
August 2023
27
July 2023
25
June 2023
10
Report Abuse
About Me
Knc-Hausa
View my complete profile
Bing Point Redeem
Knc-Hausa
September 27, 2023
Social Plugin